Dubi yadda Sojoji suka horar da barawo
Matsalar yadda sojoji ke muzgunawa jama’a fararen hula yana kara ta’azzara. Sai su rika yi wa mutane wulakanci kai kace ba dan adam bane. Wani dan saurayi da ake zargi da yiwa wani soja sata ya ga tashin hankali bayan sojan ya kama shi a daidai lokacin da yake mai satan. Sai dai, kamar yadda […]
Читать дальше...