Добавить новость




Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Wani mutum yayi wanka da lemun kalyppo a gasar ta kalyppo (Hotuna)

Wani mutum ya sanya hotuna tare da bidiyon abun mamakin da yayi a kafaffen sadawar alokacin da yake wanka da lemun kalyppo har kusan katan daya.

Wani a kwance ana karamai ruwan lemun kalyppo a gadon asibiti

Wannan mutumin dake kasar Ghana ya yanke shawarar daukaka gasar kalyppo zuwa wani mataki bayan daya sanya hotunan sa tare da bidiyon sa da yayi alokacin da yake wanka da lemun kallyppo a gasar.

Wani mutumi yana kokarin shan lemun kalyppo a juye a gasar na kalyppo

Mutumin mai suna Emmanuel Appiah, ya sanya hotunan sa tare da bidiyon sa alokacin da yake wanka da lemun na kalyppo a gasar.

Inda ya sanya cewar, babu ruwa, saboda haka na yanke shawarar da nayi wanka da lemun kalyppo.

Wani mutum ya jona wayar iphon chaji da lemun kalyppo

Mutumin dai ya sanya hotunan nasa ne alokacin da yake wanka da katan din lemun kalyppo a yanar gizo.

Shidai wannan gasar yanaso a matsayin ka nadan Ghana kayi wani abun da mutane zasuyi mamaki kuma ka daukaka sunan lemun na kalyppo a ko’ina.

Wannan mutumin kuma yana kokarin nuna cewar yana sa lemun kalyppo a lagireton motar sa

Shikuma wannan saboda tsabar kyaunar sa da lemun na kalyppo baida abun sha, sai lemun na kalyppo.

Ita kuma wannan makitsiyar tana ba bakin ta lemun na kalyppo

The post Wani mutum yayi wanka da lemun kalyppo a gasar ta kalyppo (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus