Добавить новость




Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Ronaldo baya samun isasshen bacci

Mai horas da yan wasan kasar Portugal Fernando Santos ya bayyana cewa dan wasan sa Cristiano Ronaldo ya kasa samun isasshen bacci tun bayan da ya zubda bugun fenarati lokacin wasan su da kasar Austria inda aka tashi wasan kunnen doki babu wanda yaci wani.

Cristiano Ronaldo

Duk da hakan dai dan wasan gaban na kulob din Realmadrid ya kafa tarihi amatsayin dan wasan da ya buga ma kasar sa wasanni 128. “Tun bayan da zubda kwallon nan bai sake samun isasshen bacci ba.” Inji mai horas da kasar ta Portugal.

Kafar yada labarai ta Sky Sports ma dai ta ruwaito cewa dan shekara 31 din yana fuskantar rashin katabus din da yafi na koyaushe a tsawon lokacin da yayi yana buga kwallo a inda kasar tasa take fuskantar kora tun a zagayen farko na gasar.

Karanta: Jonathan ya kasa samun kyautar Mo Ibrahim

Yanzu haka dai kasat ta Portugal tana da maki 2 ne kacal bayan kunnen doki har sau 2 da ta buga kuma tana a matsayi na 3 ne a rukunin ‘F’ inda kuma take bayan kasar Hungry da take ta farko da maki 4. A ranar laraba ne dai Portugal din zata kara da kasar Hungry inda kuma idan ta doke ta zata jagoranci rukunin amma kuma masu sharhi suna ganin abu ne mai matukar wahala. Shi dai Ronaldo ana sa ran zai taka muhimmiyar rawa a wannan wasan.

The post Ronaldo baya samun isasshen bacci appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus