Wani fittacen mawakin addinin kirista yana tsammanin jaririya
Wannan mai basiran mawakin addinin kirista Solomon Lange da kyakkyawar matan sa Flora, sun bayyana cewar suna tsammanin samun jariri a haihuwar su ta farko.
church
Jarimin mawakin dai ya baiyana duk irin murnan sa tare da farin cikin sa alokacin da suke gudanar da bikin murnan tsammanin haihuwar jaririn da suka shirya shida matansa a ranar laraba 20 ga watan yuli.Haka kuma, ba’a bayyana irin jaririn da za’a haifaba, amman alokacin bikin, alamu sun nuna cewar mace za’a haifa.
Muna tayaka murna Solomon Lange, wanda ya nuna matarshi bazataje wajen taron murnan ba dauke da cikin sa ita kadai ba, shima saiya daura zani a cikinsa ya zuba tarin tsuma yayi kamar mai ciki, wasu abokan sama su biyu suka kwaikwaye shi, sannan suka rakashi zuwa wajen taron. Solomon da matarsa Flora Lange dai sunyi aure ne a watan mayu shekarar 2015.
KU KARANTA : Kare yayi kalaci da jariri a Katsina
The post Wani fittacen mawakin addinin kirista yana tsammanin jaririya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.