Sojoji sun kama aminan Tompolo
-Sojoji na samun nasara cikin farautar Government Ekpemupolo ko kuma Tompolo
-Tompolo ya boye bayan hawan shugaba Muhammadu Buhar a 2015
-Sojoji sun maida hankali wajen kame aminnan shi
Rohoto daga Vanguard na cewa sojojin Najeriya sun kame wadanda ake tsammani aminan tsohon shugaban tsageru Government Ekpemupolo, ko kuma Tompolo,a Warri, Jihar Delta
Biyu daga cikin aminan Tompolo da sojojin suka kama sun hada da wani mamba na komitin tsaro, gulabe da filaye (DWLSC), tare da wani tsohon kansilla ranar Talata, 19 Yuli.
KU KARANTA : Sultan ya kare makiyaya kan kisan sarkin Plateau
The post Sojoji sun kama aminan Tompolo appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.