Dubi yadda Sojoji suka horar da barawo
Matsalar yadda sojoji ke muzgunawa jama’a fararen hula yana kara ta’azzara. Sai su rika yi wa mutane wulakanci kai kace ba dan adam bane.
Wani dan saurayi da ake zargi da yiwa wani soja sata ya ga tashin hankali bayan sojan ya kama shi a daidai lokacin da yake mai satan.
Sai dai, kamar yadda sojojin suka bayyana, sunce irin wannan ladabtar wan yafi sauki idan ana so barawon ya fadi gaskiya.
Kamar yadda ake gani a hoton, sojojin sun daure barawon ne a jikin motarsu alhalin tana tafiya. Kuna ganin wannan ne hanyar horo mafi dacewa?
The post Dubi yadda Sojoji suka horar da barawo appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.