Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Louis Van Gaal zai koma daga cikin manyan kulob din Man U

– Louis van gaal an bukace shi daya dawo yaci gaba da gudanar da koci

– Abun mamakin shine har dan kasar Holan din ya shirya domin shugabantar kulob din

– Adre vilas-boas da Ronald de boer suma anyi musu tayin aikin

Louis Van Gaal

Tsohon kocin manchester united Louis van gaal an bukaci daya koma italiya domin jagorantar daya daga cikin manyan kulob din dake kasar italiya wato AC Milan. A cewar jaridar italia outlet gazzetta dello sport, dan shekaru 64 zai zama sabon mai horar da yan wasan idan har yarjejeniyar ya fada.

Kungiya Manchester united din suka kori Van gaal din watan daya wuce inda zai chanji Sinisa mihajlovic wanda kungiyar AC milan din suka kora watan Afirilu wanda daga bisani Cristian Brocehi yaci gaba da horar da yan wasan a matsayin kocin wuchin gadi.

Van gaal yayi koci a kasar Holan, spain, jamani dakuma kasar ingila alokacin da yake kocin sa, amman bai taba samun damar koyar da wata kungiya ba a kasar italiya. Kwanakin baya dan asalin kasar Holan din yayi ikirarin daina harkar koci idan har kwantiragin sa ya kare a united amman yace kuma zai iya komawa kasar italiya domin kocin wata kungiya achan idan har bukatar hakan ta kama.

Anyi tsammanin Andre villas-boas ko Ronald de Boer wani daga cikin su ya zama mai horarwa a filin wasa na sansiron.
Van gaal ya ciwo ma man utd kofin da suka fi kowa ci alokacin Sir Alex Ferguson wato FA cup a filin wasa na wembly a watan mayu. Haka kuma an sallame shi bayan kungiyan man utd din ta kasance ta biyar a teburin gasar firimiya a inda aka bayyana tsohon mataimakin sa jose mourinho a matsayin madadin shi.

The post Louis Van Gaal zai koma daga cikin manyan kulob din Man U appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus