Добавить новость




Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Sojojin Kasar Kamaru Sun Shigo Najeriya, Sun Kashe Mutane 150

Sojojin kasar Kamaru sun tsallake iyakar kasar su suka shiga wani lauyan Najeriya inda suka kashe mutane 150.

Wasu yan gudun hijira sun bayyana cewa sai da sukayi tsawon kwanaki suna tafiya kan hanya sannan suka isa sansanin yan gudun hijirar.

Maryamu Abubakar ta bayyana cewa a ranar Litinin 7 ga watan Disamba, sojojin Kamaru suka shiga wani kauye wanda yake kusa da mu, Banki, inda suka kashe Mutane da yawa.

Abubakar ta bayyana cewa disjoin sun shigo kauyen inda suka kashe mutane kuma suka sace dabbobi da yawa. Tana cikin Mutane 643 wadanda suka isa sansanin yan gudun hijira dake Fangore a jihar Adamawa a ranar Litinin 7 ga watan Disamba 2015.

Wasu Sojoji da suka tantance su, sun bayyana cewa yan gudun hijirar sun taho me daga Gambaru zuwa Banki. Haka zalika gwamnan jihar Adamawa ya zargi kasar Kamaru da turo mutanen su a matsayin yan gudun hijira. Sannan ya bayyana cewa gwamnatin kasar ce ke turo dasu.

Kasar Kamaru ta musanta Haka inda ya bayyana cewa rana hada hannun ne da gwamnatin Najeriya domin a yaki Yan Boko Haram.

Ministan Mai na Najeriya ya bayyana cewa an kara samu Mai a Tabkin Chadi. Ya bayyana cewa Haka zaya Iya Kara kawo tashin hankali saboda a tsakanin kasashen Najeriya, Nija, Chadi da Kamaru.

Wata kungiya Mai rajin taimaka ma mutane wadda ke samun shugabanci daga David Miliband ta ziyarci jihar Borno Inda Ta bukaci kasashen dake nida da jihar su hada Kai.

A wannan makon ne kuma ministan tsaro Na Najeriya  ya bayyana cewa sojojin Kamaru sun shigo Najeriya Inda suka kubutar da Mutane 900 da Boko Haram ke rige dasu.

The post Sojojin Kasar Kamaru Sun Shigo Najeriya, Sun Kashe Mutane 150 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus