HOTUNA: Soji Sun Kai Hari Ramin Boko Haram, Sun Yantacce Garkuwa
Sojojin Najeriya sun samu sabon nasara kan yan ta’addan Boko Haram, kamar yadda sojin sun kai hari ramin Boko Haram a Sambisa kamar yadda suna ci gaba zuwa babbar sansanin yan kungiyar Boko Haram.
Jaridar Daily Post ta ruwaito wanda sojojin sun yantacce mutane wadanda aka yi garkuwa da su. Sojin kuma sun murkushe wasu yan ta’addan Boko Haram.
Labarai daga sojojin ta bayyana wanda yan kungiyar Boko Haram bai zasu tsere ba domin sojin sun toshe hanyoyi dukka daga dajin Sambisa da zuwa dajin.
Labarai daga sojin ta bayyana wanda an samu ramin Boko Haram a Sambisa na boyen yan ta’addan a lokacin an kai hari da makamai masu linzami.
Sojojin sun hallaka tutar yan kungiyar Boko Haram, Babura da sauran kayan. Bayan haka, sun yantacce mutane wadanda aka yi garkuwa da su.
Sojojin Najeriya da yan ta’addan Boko Haram wanda sun kama
Sojin kasa a lokacin sun kai hari ramin Boko Haram a Arewa Maso Gabashin Najeriya
Tutar yan ta’addan Boko Haram
Wani tutar yan ta’addan Boko Haram
Soji guda 2 da tutar yan kungiyar Boko Haram
The post HOTUNA: Soji Sun Kai Hari Ramin Boko Haram, Sun Yantacce Garkuwa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.