El Rufai Ya Kira Masu Zanga Zangar Biafra, ‘Masu Rasa’
Yan Najeriya suke cigaba da amsawa kan zanga zangar Biafra a wasu sashen Kudu ta Gabashin kasan wanda ta kawo babbar matsala.
Masu zanga zangar Biafra
Jaridar The Sun ta ruwaito wanda a takadar daga gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya roki ma yan jihar Kaduna da yi hankuri.
Inda yake yi magana da yan jarida, jami’i mai hudda da jama’a na gwamnan Kaduna, Samuel Aruwan yace: “Gwamnatin jihar Kaduna ta roki yan jihar gaba daya dasu yi hankuri. Kuma dasu cigaba da harkokin su.
“Bayan rahotu akan rikici daga zanga zangar Biafra a sashen yankin Kudu ta Gabas, gwamnatin ta shawarci ma garuruwa dasu manta kowane abun zata kawo mamayewa. Kamar wasu mutane suke so raba mutanen mu, da ci riba daga wanna matsala.”
A hira da jaridar Sahara Reporters, jami’i mai hudda da jama’a na yan sanda ta jihar Kaduna, Alphonsus Okechukwu ya tabbatar wanda an kona wani massallacin a Onitsha, jihar Anambra. Kuma masu zanga zangar Biafra ta kungiyoyin IPOB da MASSOB sun karbo motocin Dangote sama da 6.
The post El Rufai Ya Kira Masu Zanga Zangar Biafra, ‘Masu Rasa’ appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.