Jaridar Naij.com ta ruwaito wanda Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sauko a Johannesburg, babban birnin kasar Afirika ta kudu na taron China da Afirika.
Wani jami’i mai hudda da jama’ar shugaban kasa, Femi Adesina shine ya bayyana haka inda ya aika hotunan Shugaba Buhari a shafin Facebook shi a Juma’a 4, ga watan Disamba da safe.
Inda yake kasar Afirika ta Kudu, Buhari zai halarci a taron China da Afirika daya kawo ci gaba na nahiyar Afirika a kasashen waje.
The post HOTUNA: Buhari Ya Sauko Afirika Ta Kudu Na Taron China Da Afirika appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.