Добавить новость




Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Masu Zanga Zangar Biafra Sun Kona Massallaci A Onitsha

Masu zanga zangar Biafra sun kona wani masallaci a Onitsha, jihar Anambara a jiya Laraba 2 ga watan Disamba.

Masu zanga zangar Biafra

Arinze Esomnofu, mai rubutu ga Naij.com ta bayyana duka abubuwan da suka faru inda hake can yana kawo rahotanni.

Wata Mai goyon bayan zanga zangar ta rasa ranta bayan da wani jami’in sojin ruwa ya -halbe ta bindiga. Suna wadda ta rasa ran nata Nkiruka Anthonia Ikeanyionwu. Shekarun ta 21 kuma daliba ce a kwalajin ilimi ta tarayya dake Umunze daga Adazi Nnukwu, daga JIhar Anambara.

Masu zanga zangar Biafra sun shigo gari sun ihu cewa a saki Nnamdi Kanu ko su duka su mutu. Sai suka tafi suka fara kona-Kone.

Masu bada shaida sun nuna cewa massallacin a Onitsha ne ke ci da wuta. Wani Mai amfani da shafuka sada zumunta ya aiki da wasu hotuna inda ya bayyana cewa MASSOB/IPOB ne suka sanya mashi wuta.

A Wata fira da Alphonsus Ikechukwu, jami’i mai hudda da jama’a ma hukumar yan sandan jihar yayi da SaharaReporters, ya bayyana cewa masu zanga zangar ne suka kona masallacin. Sannan kuma suka kona motocin Dangote guda 6. Ya bayyana cewa suna damun al’ummar jihar kuma suna kona-Kone.

Arangamar da akayi ta bar mutane 9 a mace, 5 daga gadar Nija, 3 daga hanyar Obodoukwu, sai kuma wani mai saida suya wanda harsashi ne ya kauce ya same shi. Jaridar Vanguard ta ruwaito.

Alphonsus kuma ya bayyana cewa yan sanda 2 sun rasa rayukan su sakamakon arangamar da akayi.

The post Masu Zanga Zangar Biafra Sun Kona Massallaci A Onitsha appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus