Добавить новость


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

BOKO HARAM: Soji Sun Kashe Yan Ta’adda 100, Sun Ceta Garkuwa 900

Wani labari tana fitowa daga sojojin Najeriya da ministrin tsaro ta bayyana wanda sojojin kasar Kamaru sun ceta mutane wadanda aka yi garkuwa da su 900 da kuma sun kashe yan ta’adda 100 a iyakar Najeriya.

Yan ta’addan Boko Haram

Wani jami’i mai hudda da jama’a na sojojin Kamaru, Kanar Didier Badjeck yace: “A lokacin yaki da yan ta’adda, mun kashe yan kungiyar Boko Haram sama da 100. Sannan, mun ceta mutane wadanda aka yi garkuwa da su 900.”

Sannan kuma, an kira wanna lambar a bayani kadan a Talabjin ta jihar, kamar yadda sojojin suka yi wani aiki da taimako daga sojoji masu karshen yan ta’adda a Yankin.

Mutane wanda aka yi garkuwa da su

Jaridar Associated Press ta ruwaito wanda yan bindigan kamar sun tafi daga kasar Najeriya da kai hari wani gari a iyakar Najeriya.

Amma Jaridar Reuters ta ruwaito wanda Kamaru, manufar yan ta’adda sun kai hari sosai ne. Domin haka, sojojin daga Chad, Jamhuriyyar Nija, Najeriya, Kamaru da Jamhuriyyar Benin sun tari sojoji 8,700 da samu nasara kan yan Boko Haram.

The post BOKO HARAM: Soji Sun Kashe Yan Ta’adda 100, Sun Ceta Garkuwa 900 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus