An kashe kusan mutane 6 sakamakon hargitsin da akayi da yan kungiyar asiri a Agba- Egbema , karamar hukumar Ndoni jahar Rivers. Akalla mutane 6 suka mutu a sakamakon sabon hargitsin da ya barke a jahar Rivers. Lamarin da yake son kawo cikas kan kokarin da sabon shugaban rikon kwarya, Sanannen lauya Osi Olisah da […]
The post Yan kungiyar asiri sun kashe wasu yan civil defence kuma sun raunana 4 a jahar Rivers appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
An kashe kusan mutane 6 sakamakon hargitsin da akayi da yan kungiyar asiri a Agba- Egbema , karamar hukumar Ndoni jahar Rivers.
Akalla mutane 6 suka mutu a sakamakon sabon hargitsin da ya barke a jahar Rivers.
Lamarin da yake son kawo cikas kan kokarin da sabon shugaban rikon kwarya, Sanannen lauya Osi Olisah da gwamnatin na afuwa dan kawo zaman lafiya a yankin Onelga.
A jiya wasu tsagerarru, yan tada zaune tsaye dauke da manyan makamai wadanda aka fi sani da Squanta Force, 1 da ka cikin wadanda ba su yarda da shirin afuwa da gwamnatin jahar ta shirya ba, sun kai mummunan hari a wani kamfani Multinational inda suka kashe ma’aikatan Civil defence guda 3 , suka bar 4 da raunuka wadanda zasu iya saka wa su rasa rayuwar su.
KU KARANTA: Boko Haram sun yi barna a Chibok .
Kamar yadda jaridar Daily post ta ruwaito , kungiyar ance suna zaune a kusa da wata rijiyar mai a Obiafo a Ndodi yankin ONELGA wanda wani ave-boy ke shugaban ci, inda suka samu ma’akatan suka farma su.
The post Yan kungiyar asiri sun kashe wasu yan civil defence kuma sun raunana 4 a jahar Rivers appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.