– Wata bidiyo wanda ya nuna yadda ‘yan sanda suka bude musu wuta
– Kakakin majalisar dokokin jihar Ribas tayi Allah wadai da wannan abu
An samu wata tashin hankali a ranan Alhamis, 17 ga watan Nuwamba yayyinda jami’an yan sanda suka harba barkonon tsohuwa ga mambobin jamíyyar PDP masu zanga-zanga zuwa majalisar dokokin jihar Ribas.
Wata bidiyo wanda ya nuna yadda ‘yan sanda suka budewa daya daga cikin masu zanga-zanga wuta da harsashi ida ta fasa masa kafa kuma wani na gadon asibiti.
KU KARANTA: Al’ajabi! Abunda wannan tsohon yayi wa wata yarinya budurwa a Abia (hotuna)
Jami’an yan sandan sun wasta ma yan jami’yyar PDP barkonon tsohuwa ne yayinda sukayi zanga-zangar ban girma ga majalisar dokokin jihar Ribas.
Kakakin majalisar dokokin jihar RIbas tayi Allah wadai da wannan abu da da akayi wa mambobn jamíyyar PDP.
Yace babu barazanar da zaáyi da zai bawa yan PDP tsoro a jihar.
The post ‘Yan sanda sun bude wa ‘yan PDP wuta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.