Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Dalilai 3 na zuwan shugaba Buhari kasar Marokko

-Shugaba Muhammadu Buhari na kasar Marokko a yanzu kuma ya halarci taron majalisar dinkin duniya akan canji, yanayi

President Buhari

Bisa ga maganganun da yake yaduwa akan zuwan shugaban Buhari kasar Marokko domin taron majalisar dinkin duniya akan canjin yanayi, Shugaba Muhammadu Buahari yayi bayani akan dalilansa na zuwa kasar da kuma dalilin da yasa yan Najeriya su damu da canjin yanayi.

Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a kasar Marokko ne a daren litinin,14 ga watan Nuwamba. A wata gajeruwar jawabin da NAIJ.com ta samu a ranan talata, shugaba Buhari ta bada jerin dalilansa na zuwa taron:

KU KARANTA: Mutuwar Dasuki: Gwamna Tambuwal ya mai da martani

Domin rage tashin hayaki

“A yau zan gabatar da jawabi a bude taron majalisar dinkin duniya akan canjin yanayi #COP22. A jawabin, zan nanata jajircewan Najeriya wajen rage tashin hayaki da kashi 20 a shekarar 2030, kuma muna sa ran kaiwa kashi 45 da taimakon duniya ba baki daya.

Rafin Chadi

“Mutane na tambaya cewa shin dan me Najeriya zata damu da canjin yanayi. Amsan shine abin rayuwan ne garemu. Rafin Chadi ta tsote da kashi 10 cikin shekarun da suka gabata, wannan ya shafin rayukan mutane sama da million 5.

Yawan ambaliya

“A kasar mu, an samu yawan ambaliyan ruwan sama wanda yake damun mu tun shekarar 2012, inda ya shafi akalla mutane miliyan 2.

A bangare guda, Shugaba Buhari ya amshi rahoton da zai fitar da Najeriya daga cikin matsin tattalin arziki a ranan litinin 14 ga watan Nuwamba.

Ku biyo mu a shfinmu na Tuwita: @naijcomhausa

The post Dalilai 3 na zuwan shugaba Buhari kasar Marokko appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus