Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Hukumar JAMB ta kawo abin farin ciki

– Hukumar JAMB mai gudanar da jarrabawar shiga makarantu na gaba da sakandare za ta rage makin da ta sa

– Shugaban Hukumar JAMB din yace wasu Jami’o’i na samun wahalar aiki da wannan tsari

– JAMB din za ta kawo wani tsari domin ganin na gaba da Sakandare sun samu shiga Jami’o’i

 

 

 

 

 

Da alamu dai cewa Hukumar JAMB mai gudanar da jarrabawar shiga makarantu na gaba da Sakandare a Kasar za ta rage makin da ta saka a baya na samun shiga Jami’o’in Kasar. Shugaban Hukumar Jarrabwar, Farfesa Ishaq Oloyede yayi wannan magana ne a wajen wani taro da aka gudanar game da shiga Makarantun gaba-da-Sakandare.

Jaridar The Nation tace, Farfesa Ishaq Oloyede, Shugaban Hukumar JAMB din yace an dauki mataki kayyade maki 180 a matsayin makin da ake bukata na shiga Jami’o’in Kasar a wani taro da aka yi a baya. Sai dai yanzu Jami’o’i da dama kuma sun nuna cewa ba za su iya aiki da wannan tsari ba.

KU KARANTA: Darajar Naira ta tashi

Wasu Jami’o’i, musamman maus tasowa, idan suka ce sai wanda ya samu maki 180 zai shiga Jami’ar, to ba za su dauki kowa a Makarantar ba. Sai dai kuma a wani bangare da daman a kukan cewa sun samu fiye da maki 180 da ake nema, amma sun gaza samun shiga Makarantun na gaba da Sakandare.

Wannan shekarar ne Gwamnatin Tarayya ta dai kashe tsarin Jarrabawar Post-UTME domin marasa karfi su samu shiga Jami’a domin daukar karatu.

A biyo mu a shafin mu na Tuwita @naijcomhausa

 

The post Hukumar JAMB ta kawo abin farin ciki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus