Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Kalli tsagar yare da akaima wannan jaririya

Hoton wani jariri da akai ma tsagar yare ya saka masu amfani da dandalin sadarwa a cikin mamaki da rudani.

Wani hoto wanda yake karya zuciya na wata jaririya da aka yi mata tsage na yare tun daga kumatun ta har zuwa cikin kanta.

Wani mai amfani da dandalin sadarwa na Facebook ya saka hoton kuma ya nuna fushin shi kan lamarin cewa wane irin rashin tausayi ne da rashin imani ayima wannan yar karamar jaririyar wannan zalunci da sunan wai zannen yare.

Tace ya kamata ace an kama iyayen jaririyar ai masu hukunci,hoton da aka saka kuma akayi rubutu kamar haka “dan Allah karku yadda da wani tsaga ta wani yare ko al’ada” yan majalisar mu kuyi wani abu kai,wa ya san iyayen jaririyar?   ya kamata a kama iyayen jaririyar.. wannan ya janyo mutane kusan dubu 1.2 tsokaci kan lamarin.

Sai dai mutane da dama sun yarda da abunda ta rubuta na yadda da hana irin wadan nan abubuwa, sai dai wasu mutane kadan sunce be da wata matsala balanta na wadan da suka san amfanin shi.

Kalla hoton kasa

 

The post Kalli tsagar yare da akaima wannan jaririya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus