Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Matar jajirtaccen soja da ya rasu Abu Ali tayi alkawalin zata tada yaranta kamar mahaifin su

Samira Ali matar marigayi Lt.Kanal Abu Ali Muhammad wanda yan ta’ addan Boko haram suka kashe tare da wasu sojoji ranar juma’a 4 ga watan Nuwamba tayi na kasar Najeriya alkawali game da ‘yayan ta.

Jaridar Vanguard tayi rohoton cewa Samira matar marigayi Abu Ali jajirtaccen soja ta fada yayin da take ganawa da wata kungiya mai zaman kanta mai suna”Nigerian Fallen Heroes 2017 project ” wato kungiyar tunawa da yan mazan jiya” a yayin da suka zo mata gaisuwa a gidan iyayen ta da ke Kaduna ranar lahadi 13 ga watan Nuwamba , cewa tayi alkawalin zata tada yaran ta jarumai kamar mahaifin su.

Tace wanda yara na sun riga sun san cewa baban su ya rasu, ina nufin manyan masu wayau. Abunda ya rage gare ni shine in yi kokarin tada su kamar yadda mahaifin su yayi burin yi, dan su zama kamar shi, su zama abunda kasar Najeriya zata yi alfahari da su.

Abun kaico ne ace ya barsu a kananan shekarun nan, amma zasu tuna kullum ubane mai kula da da kauna gare su kamar yadda yake yi man. Banda wani abu da zan kara cewa face ince na bar komai hannun Allah madaukakin sarki.

Jaridar Vanguard tayi rohoton cewa Ali Abu ya bar yaya 3 Fatima Ali yar shekara 7 , Muhammad Ali Abu shekara 4 da Yasmin Abu Ali yar shekara 1.

Sai dai munji cewa hedikwatar sojoji sun karyata cewa gwamnati ta ta biya kudi kafin a saki yan matan Chibok guda 21.

The post Matar jajirtaccen soja da ya rasu Abu Ali tayi alkawalin zata tada yaranta kamar mahaifin su appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus