Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Buhari ya bada umurnin sallaman ma’aikatan gwamnati

– Gwamnatin tarayya tana shirin koran ma’aikata a hukumomin da ke karkashin ma’aikatar sufurin jirgin sama

– Ministan sufurin jirgin sama, Sanata Hadi Sirika  yace hukumomin da abun zai shafa sune Federal Airports Authority of Nigeria (FAAN), Nigerian Airspace Management Agency (NAMA) and Nigerian Civil Aviation Authority (NCAA)

Senator Hadi Sirika

An samu rahotannin cewa Gwamnatin tarayya tana shirin koran ma’aikata a hukumomin da ke karkashin ma’aikatar sufurin jirgin sama.

Ministan sufurin jirgin sama, Sanata Hadi Sirika  ya bayyana jakan ne a daren asabar, 12 ga watan Nuwamba a tarin mau ruwa da tsaki na sufurin sama a jihar legas.

KU KARANTA: Manyan ‘Yan PDP sun koma APC

Game da cewar Sahara Reporters, Sirika yayi bayanin cewa akalla akwai  manyan manajoji 88 a sashen, kuma sunyi yawa fiye da yadda ake bukata.

Game da cewarsa, hukumumin da za’a sallami ma’aikata a cikinsu sune Federal Airports Authority of Nigeria (FAAN), Nigerian Airspace Management Agency (NAMA) and Nigerian Civil Aviation Authority (NCAA).

Ya bayar da tabbacin cewa gwamnati zata cigaba da sallaman ma’aikatan da ba’a bukata a ma’aikatar.

“A yanzu haka munada manajoji 88 a hukumokin. Bamu bukatan yawancinsu . yanzu haka an bamu umurnin yin sauyi a hukumokin. Mun fara da FAAN . ba da jimawa ba zamu je sauran ma’aikatun. Amma zamu yi hakan ne bisa ga doka

Zaku tuna ceaa a ranan laraba, 12 ga watan oktoba  an sallami manyan ma’aikata 21 a Hukumar sufurin jirgin sama (FAAN).

Ku biyo mu a shafin ta Tuwita: @naijhausacom

The post Buhari ya bada umurnin sallaman ma’aikatan gwamnati appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus