Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Mai magana da yawun bakin tsohon shugaban kasa yace ze dawo da miliyan N5

– Mai magana da yawun tsohon shugaban kasa Reuben Abati ya ce ze dawo da miliyan N5 cikin miliyan N50m da ake zargin ya karba a hannun Dasuki                                       

– Abati yace duk kudin da ya karba yana da sauran miliyan N5 kawai                       

– Mai magana da yawun bakin tsohon shugaban kasa har yanzu yana hannun hukumar hana cin hanci da rashawa EFCC

Mai magana da yawun bakin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yana shirye da ya dawo da miliyan N5 ga hukumar hana cin hanci da rashawa EFCC.

Reuben Abati

Reuben Abati da har yanzu yana tsare a hannun hukumar EFCC a Abuja yace yana da miliyan N5m kawai cikin miliyan N5om da ake zargin ya karba a hannun tsohon mai bada shawara kan sha’anin tsaro, jaridar premium times suka ruwaito haka.

Abati yace ze biya kudin kasa da ya karba bayan yan kwanakin da yayi a rufe. EFCC sunce kudin da ya karba suna cikin kudin da Dasuki ya bannatar dan sayen makamai wadanda aka fi kira da DasukiGate.

DasukiGate dai ya samo asali daga sunan tsohon mai bada shawara kan sha’anin tsaro na kasa saboda raba kudaden kasa da yayi ga manyan kasar nan a lokacin yakin neman zaben jam’iyar PDP 2015.

Haka kuma Dasuki har yanzu yana tsare a hannun hukumar tsaro ta farin kaya yana fuskantar shari’a a babbar kotun Abuja.

Sai dai  Abati wanda aka tsare tare da tsohon ministan sufurin jirage Fani-kayode tare da karamin ministan tsaro Musuliu Obanikoro jiya 31 ga watan Oktoba Fasto Mathew Kukah na Sokoto ya ziyarar ce su.

Lokacin ziyarar Faston yayi masu addu’a, kuma ya kara masu karfin guiwar suyi hakuri da wannan iftila’in da ya fada ma su.

The post Mai magana da yawun bakin tsohon shugaban kasa yace ze dawo da miliyan N5 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus