Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Da dumi dumi: Shugaba Buhari na ganawa a shugabannin yankin Neja-Delta

– Shugaba Muhammadu Buhari ya kasance yana baiwa yan yankin Neja Delta daman ganawa da shi

– Ganawar ta fara ne a misalin karfe 12 na ranan cikin fadar Aso Rock a da Abuja

A yanzu haka,Shugaba Muhammadu Buhari yana ganawa da masu ruwa da tsaki a yankin neja delta, jaridar Daily Trust ta bada rahoto.

Shugaba Muhammadu Buhari ya kasance yana baiwa yan yankin Neja Delta daman ganawa da shi

Ana sa ran ganawar zata magance rigingimun da ke faruwa a yankin mai arzikin man fetur wanda ya durkusar da tattalin arzikin kasar.

KU KARANTA: Tashin hankali! An sace mutane 7 a makwannin biyu a wannan jihar ta Arewa

Ganawar ta fara ne a misalin karfe 12 na ranan cikin fadar Aso Rock a da Abuja.

Wadanda suke halarce a ganawar sune mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, sakataren gwamnati Babachir David Lawal,, Abba Kyari, da wasu ministoci da ma’aikatan gwamanati.

Masu ruwa da tsakin sun kunshi dattijo Edwin Clark, gwamnonin jihar Delta, Akwa Ibom, Bayelsa,Imo da kuma wasu manyan sarakan gargajiya a yankin.

Kana wasu shugabannin hukumomin tsaro na halarce a taron . an shirya taron ne domin tattaunawa akan kalubalen da ya shafi yankin da kuma hanyoyin da gwamnati za ta iya amfani da shi wajen magance wadanan kalubale.

The post Da dumi dumi: Shugaba Buhari na ganawa a shugabannin yankin Neja-Delta appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus