Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Shugaban Kasa ya tika rawa da matar sa

– Shugaban kasar Amurka Barack Obama ya tika rawa da mai dakin sa

– Barack Obama da Uwargidan sa Michele Obama sun cashe ranar bikin Halloween

– Sai ga shugaban kasa da uwargida a gidan White House su na rawar Micheal Jackson

 

 

 

 

 

A abin da zai kasance Bikin Halloween din Barack Obama na karshe a Gidan Shugaban Kasa na White House, Obama ya taka rawa da shi da mai dakin ta sa-Michele Obama.

Wani bidiyo daga gidan labarai na CNN ya nuna Shugaban kasa Barack Obama da kuma uwar ‘Ya ‘yar sa, Michele Obama suna taka rawa abin su. Shugaban Kasa Obama na Amurka yayi rawar Marigayi Micheal Jackson a Wakar sa ta Thriller. Wannan ne zai kasance Bikin Halloween din na Iyalan Obama na karshe a Gidan White House.

KU KARANTA: Shugaban Kasa ya saba alkawari

An dai saba yin wannan biki na Halloween a karshen watan Oktoban kowace shekara. Shugaban Kasa Obama na Amurka ya gayyaci mutane fiye da 4000 zuwa wannan biki a Fadar Shugaban Kasa na White House. Za a zabi sabon Shugaban Kasa a Amurka wannan watan; tsakanin Hillary Clinton da Donald Trump.

Shugaban Kasa Obama ya gayyaci yara daga Makarantu 15 na Kasar da kuma Iyalan Sojojin Kasar, inda ya rabawa yaran alewa bayan ya kamala jawabi, ya ba mutane dariya. An dai Shugaban Kasa Obama yana rawar Thriller na Micheal Jackson da aka yi yayi shekaru fiye da 30 da suka wuce.

 

 

The post Shugaban Kasa ya tika rawa da matar sa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus