Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Ga abunda Gwamna Tambuwal ya fada game da Ganduje

– Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa jihar Kano na cikin hannu mai kyau tunda ta samu Dr Abdullahi Ganduje a matsayin gwamna

– Tambuwal yace Ganduje yayi gwaninta ba wai ta hanyar ci gaba da ayyukan da ya gada kawai ba amma harma ga samar da sabbabin ayyuka duk da karancin kudaden shiga

Gwamna Ganduje tare da Gwamna Tambuwal cikin raha

Gwamnan jihar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya bayyana cewa jihar Kano na tsare kuma cikin hannu mai kyau tunda ta samu Dr. Abdullahi Ganduje a matsyin gwamna.

Tambuwal wanda ya kimanta Ganduje bisa ga dunbin tarin kwarewarsa, ya kara da cewa, gwamnan yayi kokari ba wai ta hanyar ci gaba da aikin da ya gada ba harma da samar da sabbabin ayyuka duk da karancin kudin shiga.

KU KARANTA KUMA: An kama yan Najeriya uku suna sata a Dubai

Yayinda ya ci gaba da nanata cewa, Kano kamar jihar Sakkwato Allah ya albarkace su da yan siyasa balaggagu, masu hikima, da kuma kwazo, Tambuwal yace har yau jihar Kno da jihar Sakkwato suna biyan albashi lokacin da wasu jihohi ke rike da albashin ma’aikata.

Tambuwal yaba gwamna Ganduje tabbacin cewa manufarsa na kawo mambobin gwamnatinsa jihar Sakkwato domin titaya ra’ayi ne mai kyau, domin jihar Sakkwato ta kasance mafi zaman lafiya a Najeriya.

Da yake magana da farko, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduja, ya bayyana cewa suna birnin Shehu donmin wani ritaya kamar yadda jihar keda dunbin tarihi a shugabanci.

The post Ga abunda Gwamna Tambuwal ya fada game da Ganduje appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus