Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Za a nemawa Kananan Hukumomi ‘Yanci

– Ana kokarin samawa Kananan Hukumomi ‘Yanci a Najeriya

– Majalisar dokoki za ta rushe akaun din hadaka na Jihohi da Kananan Hukumomi

– Hakan zai taimakawa Kananan Hukumomin Kasar nan

 

 

 

 

Majalisar dokokin kasar nan na shirin kawo tsarin da zai soke amfani da akau din hadaka tsakanin Jihohi da Kananan Hukumomin Kasar nan. Majalisar ta bayyana cewa wannan kudirin yana cikin sabon tsarin da ake shirin kawowa.

Shugaban Kwamitin Jihohi Kananan Hukumomi na Majalisar Dattawar, Sanata Abdullahi Abubakar ya bayyanawa manema labarai cewa ana shirin soke tsarin amfani da gamamen akau tsakanin Jihohi da Kananan Hukumomi a Kasar nan, Sanata Abdullahi yace wannan yana cikin garambawul din da ake kokarin zuwa da shi Majalisar.

KU KARANTA: ‘Yar Najeriya ta kafa tarihi a wata Kasa

Majalisar Dattawa na shirin kawo garambawul a kundin tsarin mulkin Kasa wanda zai shafe akau din hadaka da kuma Hukumomin zabe na Jihohi. Wannan kudirin zai taimakawa Kananan Hukumomi a Kasar nan, wajen zaben Shugabannin su da kuma magance matsalolin da suka shafe su.

Sanata Abdullahi Abubakar yace hakan zai ba Kananan Hukumomi maganin matsalat tsaro da yanzu ya tabarbare. Kananan Hukumomi sun dai dade suna kukan cewa Jihohi na danne su a Kasar. Kwanakin baya sun gana da Shugaba Buhari inda yayi alkawarin taimaka masu wajen sama masu ‘Yancin su.

The post Za a nemawa Kananan Hukumomi ‘Yanci appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus