Jam’iyar PDP ta toshe jam’iyar APC a dandalin sadarwa
Jam’iyar PDP ta dauki wata sabuwar tsana ga jam’iya mai ci ta wato Jam’iyar APC ranar laraba 26 ga watan Oktoba ta hanyar toshe ta daga bin al’ammuran su a dandalin sadarwa.
Abun ban mamaki da daure kai, jam’iyar APC tayi amfani da hannun ta na dandalin sadarwa na twitter su bayyana lamarin wanda ya daure ma yan Najeriya da yawa kai.
A halin yanzu, Jam’iyyar PDP ke fuskanta babbar rikici bisa mukamin shugaban Jam’iyya, domin wani tsohon gwamnan jihar Borno mai suna Sanata Ali Modu Sheriff yana cewa wanda shine shugaban hakikka wata Jam’iyya. Amma, wani tsohon gwamnan jihar Kaduna mai suna Sanata Ahmed Makarfi ya musanta maganan Sheriff.
Toh! Shin wannan rikici baza ta hana cigaban Jam’iyyar PDP ba?
The post Jam’iyar PDP ta toshe jam’iyar APC a dandalin sadarwa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.