Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Mourinho ya bayyana ya tsani Manchester

– Kocin kungiyar Manchester ya bayyana yadda yanayin rayuwar shi a gurin a matsayin damuwa                                            

– Matar Mourinho da yaran shi suna zaune a London. 

Kocin Manchester United Jose Mourinho ya bayyana zaman shi a garin Manchester a matsayin “damuwa”.

In zaku iya tunawa tsohon kocin Chelsea an zabe shi a matsayin wanda ze maye gurbin koci Luis Vangaal a karshen kakar wasar bara.

Sai dai har yanzu Mourinho be da niyyar dawowa da iyalan sa a garin Manchester nan kusa, sai dai ya zauna wancan-wancan otal.

Kocin yace” yata zata cika shekara 20 a kwanaki masu zuwa, dana kuma ze cika shekara 17 yan watanni masu zuwa. Dan haka sun riga sun saba da London , suna karatu a jami’ar London, kwallon kafa a London, abokan su duk suna London.

Mourinho da iyalan sa

Ya cigaba da cewa wanda suna shekarun da basa matsa ta kamar yadda suke a baya, dan haka wannan shine lokaci na farko da na nisan ta da iyali na, muna kokarin muji abunda akeji, kuma muga yadda zamu iya hakuri da lamarin.

Sai mai horarwar ya kare da cewar, amma kila in na samu guri mai kyau, ba wannan katon gidan da yan jarida suke ta magana akai ba, ba zan taba sayen wannan ba, amma in na samu guri mai kyau, kila in saya, amma bazan iya dahuwa ba.

The post Mourinho ya bayyana ya tsani Manchester appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus