Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Kashi 43 cikin 100 na yan matan Najeriya na ciki kafin shekara 18 – Majalisar dinkin duniya

– Sabon rahoton majalisar dinkin duniya ya nuna cewa kusan rabin yan matan Najeriya na samun juna biyu kafin su kai shekara 18

– Rahoton ya nuna cewa kashi 47 cikin 100 basu makaranta.

Sabon rahoton kwamitin  majalisar dinkin duniya akan yawan mutane  ya nuna cewa kusan rabin yan matan Najeriya na samun juna biyu kafin su kai shekara 18

Rahoton mai suna “ Halin yawan mutanen duniya na 2016”. Ya bayyana cewa yan mata kashi 47 cikin 100 ne basu zuwa makaranta.

Anyi rahoton ne domin a samar da kula da kuma taimako daga iyaye, al’umma,da gwamnati domin taimaka wa rayuwan ‘ya mace.

KU KARANTA: Gwamnan jihar Kross Riba ya nada masu bada shawara 1,106

Mataimakin wakilin UNPFA, Mr Eugene Kongnyuy,ya bayyana haka lokacin da yake gabatar da wani sashen rahoton cewa: “Idan muka duba, zamu ga cewa kashi 43 na yan matan Najeriya na ciki kfin shekara 18, kana kashi17 ma kafin shekara 15. Mun lura cewa kashi 82 cikinsu basu zuwa makaranta. Suna aure kafin shekaru 18.

“Ga yan matan da suka karasa karatun sakandare kuma, kashi 13 ne ke aure bayan karatun.

“An fi samun yaya maza a makarantu fiye da yaya mata duk da cewan maras zuwan nada yawa. Mun kura cewa a wasu wuraren kamar arewan kashi 2 cikin 3 na yara mata ne ke samo ma gidajensu abinci.

“Kimanin yara miliyan 11 na matakin sakandare ne basu makaranta. Kuma miliyan 5 yan shekarun matakin firamare basu zuwa.

The post Kashi 43 cikin 100 na yan matan Najeriya na ciki kafin shekara 18 – Majalisar dinkin duniya appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus