Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Wani dalibi mai bautan kasa ya nutse cikin rafi a jihar Ribas

Wani dalibi mai bautan kasa wanda aka fi sani da NYSC, ya rasa  rayuwar sanadiyar nutsewa a ruwa,kuma an birne shi.

Game da cewar wani abokin shi wanda ya bayyana yadda akayi, dalibin mai suna Dayo ya bakunci lahira ne yayinda ta tuntsuro daga cikin kwale-kwale.

An bada rahoton mutuwarsa ne a ranan 27 ga watan agusta. Yaje aski ne a shagon wanzami yayinda ya nutse cikin ruwan. Bayan kwanaki 2 aka ga gawar sa kuma aka birne shi a ranar Juma’a ,2 ga watan Satumba.

Wani abokinsa yace :

“Corper dayo wani mai fara’a ne. kuma yana yin ibada.mu masu bautan kasan Isaka,fatakwal muna mika ta’aziyar mu ga abokinmu wanda ya rasa rayuwarsa.

Corper dayo ya tsallaka rafin ne domin ya je yayi aski saboda shirin ranan lahadi amma bai dawo ba baya y agama aski a shagon wanzamin saboda lokacin da ya kai rafin,ya zame daga cikin kwale-kwalen yayinda yake kokarin zuwa inda muke zama. Mun yi juyayi muna rokon Allah yasa a ceto ransa yayinda aka shiga neman sa a cikin rafin.

KU KARANTA : Jami’in soja ya bayyana sirrin Boko Haram

Abun takaici , an ganshi kwanaki biyu baya a saman ruwa. An birne shi ranan 2 ga watan satuma. Ina son inyi amfani da wannan daman cewa duka masu bautan kasan da ke zaune a irin wannan yankin suyi a hankali kuma su dinga sanya kayan rafi komin karantan ruwan.

The post Wani dalibi mai bautan kasa ya nutse cikin rafi a jihar Ribas appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus