Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

‘Yan Najeriya da kamfanonin kasa da kasa na kokawa yayinda matsin tattalin arziki ke addabar hada-hada

Anga ma’aikatan kampanin da yake na biyu da girma cikin hada-hadar zurga-zurgar sufurin jiragen sama a Najeriya Aero Contractors, da fuskokinsu a murtuke ranar Laraba 31 ga Agusta yayin da hukumar kampanin ta dakatarda ayyukanta ba tare da sanin ma’aikatan ba.

A tashar jirgin sama ta Asaba inda kampanin ke daukar matafiya zuwa Lagos da Abuja, anga ma’aikatan na kauda duk wani abinda keda alaka da Aero Contractors suna sawa a ofisoshinsu dake filin jirgin saman. Yanayin bashi da dadi yayin da abokai ke tausaya masu yayin da suke fita daga filin jiragen saman . An kiyasta cewa dakatarda ayyukan kampanin ya shafi fiye da ma’aikata 1000 a duka kasar da suka rasa ayyukansu. Dama kafin dakatarda ayyukan nasu, kampanin ya rage ma’aikatansa zuwa rabi .

Baya ga Aero Contractors, ana zaton wasu kapanonin sufurin jiragen sama zasu dakatar da  nasu hada-hadar kafin karshen shekara dalilin matsin tattalin arziki, rashin kyawun shirin kasuwanci, manyan basussuka da kuma rashin tallafi daga bankuna. Wata majiya na fadin asarar da kapanin yayi ta kai N20billion.

Ba ayi awa 24 da tsayawar Aero Contractors ba sai kuma wani kampanin jiragen sama mai suna First Nation Airlines ta dakatarda ayyukanta. Ana zaton yin hakan kan bukatar kampanin na gyaran jiragenshi. Hukumar sa ido kan harkokin sufurin jiragen sama koko National Civil Aviation Authority, (NCAA) ta musanta kalaman da akeyi cewa kamfanonin jiragen sama na durkushewa a Najeriya duk da tsayawar kapanin First Nation.

KU KARANTA : Shehu Sani na kira ga Buhari da ya dau mataki ta gaggawa

Yawan kampanonin jiragen sama ya ragu da kashi 60 cikin shekaru goma da suka wuce. Bincike ya nuna cewa akwai matuka jiragen sama fiye da 600 masu takardar sheda wadanda basu da ayyukan yi.

The post ‘Yan Najeriya da kamfanonin kasa da kasa na kokawa yayinda matsin tattalin arziki ke addabar hada-hada appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus