Sarkin Kano, dawisu iyayen kwalliya!
Shakka babu, indai ana batun iya kwalliya ne, toh a gaskiya sai an cire ma Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II hula.
Dalili kuwa shine, da an kira sunan Sarki Muhammadu Sunusi na biyu, toh taro ya watse.
Ga kadan daga cikin hotunan adon sa.
The post Sarkin Kano, dawisu iyayen kwalliya! appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.