Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Abun kunya! Yan sanda sun kama Fasto da ya zama dan fashi (Hoto)

– Yan sanda sun kama wani Fasto mai suna Peretum tare da wata uwar yara bakwai mai shekaru 47 a jihar Lagas

– An kama Fasto din da uwar yara bakwai don karfafa miyagun aiki

– An ce Uwar da ta bayyana kanta a matsayin Jojo ta kasance tana yi wa wasu yan bindiga abinci a jihar

Yan sanda sun kama wani Fasto na cocin Cherubim and Seraphim church of Zion da kuma uwar yara bakwai kan zargin ajiye bindigogi da kuma dafa wa yan bindiga abinci.

An rahoto cewa Fasto din wanda ya bayyana sunan sa a matsayin gwamna Peretun, ya karyata zargin.

Jaridar New Telegraph ta ruwaito cewa yan bindigan suna daga cikin yan bindiga biyu da aka kama kwanan nan cikin wadanda suka mamaye al’umman Ewedogbon na yankin Igando dake jihar.

Ya kara da cewa yan bindigan yan bindigan sun kai harin halaka ga mazauna garin.

KU KARANTA KUMA: MD ya mutu sanadiyar bin motar bas da ta gogi motarsa

Yan sanda sunce an kama Fasto Peretum tare da wata uwar yara bakwai, Ebimobe JoJo.

Yan sada sun kara da cewa Jojo ta kasance daya daga cikin masu daga wa yan bindigan unguwar Igando abinci. Peretun ya bayyana cewa shi ya taba sana’ar kamun kifi amma ya bar wannan sana’ar bayan ruhu mai tsarki (Holy Spirit), ya umarce shi da ya shiga gari ya kuma kafa coci a nan.

Wanda ake zargin yace yana shirin shiga mota a tashar Iba, domin tafiya jihar Ondo lokacin da yan sanda suka kama shi.

A bangaren Jojo ta bayyana cewa ta kasance tana siyan mai ne daga hannun yan bindigan.

The post Abun kunya! Yan sanda sun kama Fasto da ya zama dan fashi (Hoto) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus