Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

NDLEA ta cafke masu safara 184, da kwace 96kg na miyagun kwayoyi

-NDLEA ta diramma masu safarar miyagun kwayoyi a jihar Akwa Ibom

-Hukumar hana fataucin ta kwace miyagun kwayoyi masu nauyin  96.39kg

-Mutane 184 aka samu nada hannu a cikin wannan kazamin sha’ani

Hukumar hana fataucin miyagun kwayoyi koko National Drug Law Enforcement Agency (NDLEA), shiyyar jihar Akwa Ibom ta kwace miyagun kwayoyi daga masu safara wanda nauyinsu ya kai 96.39 kilograms a cikin jihar tsakanin watan Janairu da Yuli, 2016

Jami’ar hudda da Jama’a ta hukumar (PRO), Maria Ilugbuh ta ambata haka a Uyo ta jihar Akwa Ibom. Mai magana da yawun hukumar tace an kuma kama mutane 184. Ta ci gaba da cewa a cikin masu safarar fiye da180 da aka kama, 154 mazaje me yayin da 30 mata ne, kuma shidda daga cikin wadanda ake zargin an yanke masu hukunci. Mai maganar tace a cikin lokacin NDLEA ta kwace muggan kwayoyi iri iri kamar su cocaine, heroin, cannabis sativa da dangin  psychotropic daga hannun wadanda ake zargi. Ilugbuhi ta dora nasarar da NDLE ta samu kan hadin kai da ke akwai tsakanin jami’an tsaro a cikin jihar, amma kuma tace rashin isashen kudi da kayan aiki na yima hukumar NDLE tarnaki. Ta bukaci mutanen jihar da su kai ma hukumar bayanai game da masu safara da kuma shan miyagun kwayoyi domin saurin daukar matakai.

KU KARANTA : Kaicho! An kama Alhajin Nigeria da goro a Saudia

 

 

The post NDLEA ta cafke masu safara 184, da kwace 96kg na miyagun kwayoyi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus