Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Yansanda sun yi ma Musulma tsirara

A ranar talatar data gabata ne wasu yansandan kasar Faransa dauke da makamai suka tilasta wata mata musulma cire kayanta.

Lamarin ya faru ne gaban tekun Nice, kuma ya ja hankalin Duniya da kafafen watsa labarai bayan hotunan yansanda hudu dake tsaye a kan matan yayin da take cire kayanta ya watso a yanar gizo. Gaban tekun ya kasance a Promenade des Anglais daidai wajen da maharan ISIS suka kai hari da babbar mota wanda yayi sanadiyyar mutuwar mutane 86

A wani labarin kuma, wani mai zafin addini ya fada cikin wani coci a garin Normandu dake kasar Faransa dauke da wuka a hannunsa inda ya yanka limamin cocin, sa’annan yayi garkuwa da jama’an cikin cocin. Tun faruwan wannan lamarin ne jihohin kasar Faransa suka kaddamar da dokar hana sanya tufafin burkini, wato tufafin da mata ke sanyawa dake rufe musu kai da jiki don shiga ruwa.

Kamar yadda kafafen watsa labarai suka ruwaito, an yanke ma matar yar shekaru 34 mai yaya biyu taara don kin sanyan tufafin da suka dace da dabi’a irin na kasar Faransa. Matar tace “ina zaune ne da iyalina a gabar teku sanye da dankwali, bani da sha’awar shiga ruwa”

Wani da lamarin ya faru a gabansa Mathilde Cousin tayi tsokaci kamar haka “abin haushin ma shine mutanen dake wurin suna ta ihun ‘ki koma gida’, wasu kuma suna tafawa yansandan duk da cewa yarinyarta na ta kuka”

Kimanin wata daya shude An samu labarin wani matashi da ya kashe wata mata da yayanta uku da wuka wai don basu yi shigar data dace ba.

The post Yansanda sun yi ma Musulma tsirara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus