Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

APC ta dakatad da zaben fidda gwani a Jihar Ondo

– An jinkirta zaben fidda gwanin jam’iyyar APC a takaran gwamnan Jihar Ondo

– An dakatad da shi zuwa karshen wata

Jam’iyyar APC shiyar Jihar Ondo ta dakatad da zaben gidsa gwani na takaran gwamnan jihar Ondo da aka shirya yi a ranar 27 ga wata. Sakataren hulda da jama’a na jam’iyyar ya alanta hakan ne a wata jawabin da ya saki a ranan laraba, 24 ga watan agusta a birnin Akure.

kakaki ilori

Jawabin tace : “An yanke wannan shawara ne a karshen ganawar gaggawan da kwamitin aikin jam’iyyar ta kasa ta a ranan 24 ga watan Agusta. An dakatad da zaben zuwa laraba, 31 ga watan agusta saboda dalilin kayan aiki.

Za ku tuna cewa an samu rahotanni cewa za’a yi zaben share faggen ne a barikin Soji da ke Jihar Ondo saboda tsoron masu tada tarzoma.

A bangare guda, an samu rashin jituwa tsakanin mambobin jam’iyyar,yayinda suka fara fada da juna bayan an zargi shugaban jam’iyyar da kasancewa dan lekan asiri, rufa rufan deligat da kuma yunkurin taimaka wa wani dan takara a zaben fidda gwanin.

KU KARANTA : Shugaba Buhari ya gana da majalisar ministocinsa

A wata labarin, tsohon kwamishanan shari’a kuma babban lauyan Jihar Ondo ,Eyitayo Jegede, ya lashe zaben fidda gwanin jam’iyyar PDP a zaben takaran gwamnan Jihar ta Ondo.

 

 

 

 

 

 

The post APC ta dakatad da zaben fidda gwani a Jihar Ondo appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus