Okor ya mutu bayan ya ci gasar cacan 9jabet
Wani mutum mai suna Mr Orok a garin Calabar ya bakunci lahira jim kadan bayan yaci gasar cacan kwallon kafa na miliyan 2 , kawai sai suka fita murna da abokansa.
Brainnews.ng ta bada rahoton cewa orok ya mutu ne sanadiyar giya da suka fita sha da abokansa . ya ci cacar N2million a Bet9ja, wata kamfanin cacar kwallon kafa da akeyi a calabar,amma da rabon magada ne zasu ci kudin ,inda ya mutu bayan ya fara aman jini.
KU KARANTA : Motar Tanka Mai Dauke Da Fetur Ta kama da wuta.
Mr. Orok asalin da karamar Hukumar calabar ta kudu ne, a jihar Cross River, kuma mazaunin Mount Zion Lane ne. An birnr shi a ranan talata, 23 ga watan agusta ,2016 a makabartan Goldie.
Abin Takaici.
The post Okor ya mutu bayan ya ci gasar cacan 9jabet appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.