Ikon Allah yafi karfin mamaki, addu’a bata faduwa kasa banza inji hausawa. An samu wata mata a garin fatakwal dake jihar Ribas da ta haifi yan hudu a ranar litinin 1 ga watan agusta, jariran sun hada da maza uku mace daya. Uwar yaran ta haife su ne a asibitin Savelife Mission, kuma yayan da […]
The post Ta haifi yan hudu a garin fatakwal appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
Ikon Allah yafi karfin mamaki, addu’a bata faduwa kasa banza inji hausawa.
An samu wata mata a garin fatakwal dake jihar Ribas da ta haifi yan hudu a ranar litinin 1 ga watan agusta, jariran sun hada da maza uku mace daya.
Uwar yaran ta haife su ne a asibitin Savelife Mission, kuma yayan da uwar duk suna cikin koshin lafiya. Kamar yadda ake gani, jariran na sanye cikin kaya masu kyau irin na jarirai.
The post Ta haifi yan hudu a garin fatakwal appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.