– Abdulmumin Jibrin na maida martani kan umurnin APC na ya kama bakinsa kan aringizon kasafin kudi -Wannan ya jawo masa suka daga ‘yan Najeriya yayin da wasu kuma ke goyon bayansa Rohotanni na nuna cewa ranar Alhamis 4, ga Agusta jam’iyyar APC ta umurci Abdulmumin Jibrin, tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai […]
The post Abin da Jibrin yayi bayan APC ta umurce ya rufe bakinsa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
– Abdulmumin Jibrin na maida martani kan umurnin APC na ya kama bakinsa kan aringizon kasafin kudi
-Wannan ya jawo masa suka daga ‘yan Najeriya yayin da wasu kuma ke goyon bayansa
Rohotanni na nuna cewa ranar Alhamis 4, ga Agusta jam’iyyar APC ta umurci Abdulmumin Jibrin, tsohon shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar wakilai ya daina bada bayanai kan aringizon kasafin kudi na 2016 Mamadin jawabai da yake rabawa masu daukar labari, sai yayi amfani da shafinsa na kafar sada zumunta na Twitter inda ya sa hoton matarsa kyakkyawa yake cewa: “tun da ba zan iya rubuta komai ba, bari in garzaya matata”
KU KARANTA : Buhari ya karfafa hadaka da kasar Italiya
Yin hakan bai yi ma wasu dadi ba inda suka soke shi da fallasa matarsa, wadansu kuma suka zarge shi da san iyawa, wadansu masu goyan bayansa sun bashi shawara da kada yayi kasa a gwuiwa, ya ci gaba da abin da yake yi.
The post Abin da Jibrin yayi bayan APC ta umurce ya rufe bakinsa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.