Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

An kama wani mutumi yana kokarin cire kan abokinsa

Wani mutumi mai shekaru 21, Charles  Ashitey, wanda abokansa suka fi kiransa da Zaga yana hannun hukumar yan sanda a Tema, kasar Ghana saboda yayi yunkurin cire kan abokinsa Daniel Norteye domin kudin asiri.

Mai laifi Charles Ashitey

A cewar yan sanda, Daniel ya gaji bayan yayi bitar koyan rawa, sai ya yanke kwana a gidan Charles, amma abu mafi mamaki a rayuwar sa, shine lokacin da yaji abu mai kaifi ya soke shi a wuya, ya kuma ji wani irin zafi a gurin da misalign karfe 4 na tsakar dare. Ya tashi cikin gaggawa amma sai yaga abokinsa na yanka masa wuya.

Sai ya hau kiciniya da mai laifin, ya samu ya tsere da wukan, zuwa gidan yayarsa, sannan yaje ya kai kara a ofishin yan sandan garin Tema. Da aka ci gaba da bincike a dakin mai laifin, an gano macici wanda aka sare ma kai, bawon kwai, da hoda wanda aka yayafa ya kewaye dakin.

Wanda abun ya rutsa da shi Daniel Norteye

Domin kare kansa, mai laifin ya bayyana cewa wukar tasa ce amma ya bayyana cewa bai san abunda ya hau kansa har yayi yunkurin aikata haka. Lallai duniya ta lalace, gaskiya yayi karanci cikin al’umma. A zamanin nan da muke ciki kar ka yarda da kowa har abokinka, domin makashinka na gindin ka.

The post An kama wani mutumi yana kokarin cire kan abokinsa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus