Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Matar Kanu ta soki shugaba Buhari

-Tayi bayani kan zargin cewa mijinta zai bar fafutukar ‘yancin Biafra

-Ta bayyana tsare kanu a matsayin zalunci da rashin adalci

-Ms Kanu tayi kira ga shugaba Buhari da ya sa Kanu cikin tattaunawar da ake yi da Neja Delta Avengers

Nnamdi Kanu, the detained leader of IPOB

Uchechi Okwu-Kanu, matar Dan rajin Biafra ta maida martani game da zancen da ake cewa maigidanta Namdi Kanu yayi watsi da maganar Biafra. A wata hira da tayi da IBTimes UK ta karyata cewa mijinta ya hakura da neman ‘yanci, tana cewa zargin da ake ma kanu ba gaskiya bane kuma cin fuska ne. Ta ci ga a da cewa ” duk Wanda ke tunanin mijina zai watsi da Biafra, to mahaukaci ne”.

KU KARANTA : Jigo a MASSOB ya ce Najeriya ta cancanci rabuwa

Ta ci gaba da cewa “zargin da ake ma maigidana siyasa ce ba maganar shari’a ba kamar yadda shugaba Buhari ke son duniya ta dauka. Wannan zalunci da rashin adalci da ake ma maigidana da wasu mutane shi ya jaza kirkiro Neja Delta Avengers (NDA) wadanda ke kiran a saki maigidana abin da shugaba Buhari ke wasa da shi. Ya kamata yana cikin wadanda ake tattaunawa da su, kuma ina son shugaba Buhari ya tuntubi F.W. de Klerk na Afrika ta kudu kan yanda ake tattaunawa da masu neman ‘yanci”

The post Matar Kanu ta soki shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus