Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Shari’a na da EFCC bazai dameni ba- Dokpesi

Raymond Dokpesi ya bayyana cewa chajin cin hanci da rashawa da hukumar yaki da cin hanci da rashawa wato (Economic and Financial Crimes Commission, EFCC) keyi a kanshi bazai shafi yunkurinshi na son zama shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ba

-Dokpesi yace gwamnatin tarayya ko jam’iyyar All Progressives Congress (APC), bazasu iya amfani da chajin su yaudare shi ba idan aka zabe shi

Raymend Dopkesi

Raymond Dokpesi ya bayyana cewa chajin cin hanci da rashawa da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi a kansa ba zai shafi yunkurin san a zama shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ba,ya bayyana cewa bai san komai ba a kai har sai kotu ta bayyana shi a matsayin mai laifi.

KU KARANTA KUMA: Kwankwaso na shirya makircin rushe zaben da za’ayi- KNSG

Ya ce gwamnatin Tarayya ko jam’iyyar All Progressives Congress (APC) baza su iya amfani da chajin a matsayin karkuwa ba idan aka zabe shi a matsayin shugaban jam’iyyar adawa, PDP. Ya bayyana hakan ne a ranar Lahadi lokacin gamuwar sa tare da wakilai daga jihar Kwara, a sakatariyar jam’iyyar a garin Ilorin.

A kan Sheriff yace gwamnoni da sauran masu ruwa da tsaki suna namen shi domin sulhu da zaman lafiya. Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Kwara, Barrista Akogun Oyedepo, ya yabe shi kuma ya tabbatar mai da samun goyan bayansa, tare da cewa ya kafa wani misali dan wasu su bi.

 

The post Shari’a na da EFCC bazai dameni ba- Dokpesi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus