Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Gwamnatin Jihar Kebbi na sa hannun jari a Ilimi da aikin noma

–Daliban Makarantun Jihar Kebbi na karatu a ajujuwa marasa kujeru

–An dauki hoton gwamnan zaune a kasa da wasu dalibai

–A yanzu haka, gwamanati ta samar da kujeru

Gwamnatin Jihar Kebbi ta fara raba kujeru da wasu kayayyakin aji ga duka makarantun firamare da sakandare da ke fadin Jihar.

A farin shekaran nan, an samu wani hoton gwamnan jihar ,Abubakar Atiku Bagudu, zaune a kasa da dalibai guda biyu, wannan hoton ya yadu a kasa. A lokacin, gwamnan ya sha suka daga bakin mutane na kokarinsu sa siyasa a abun maimakon kawo gyara.

Amma, a wata jawabin da babban mai baiwa gwaman shawara akan labarai, Aisha Augie-Kuta, gwamanan da mukarrabansa sun kai ziyara kimanin makarantu  170 da ke fadin jihar tun lokacin da hau ragamar mulki kuma ya alanta kalubalen da makarantun ke fuskanta wanda ya kunshi lalacen gine-ginen makarantun, rashin kujeru da tebura da kuma yawan malamai wadanda basu cancanta ba da su koyar ba,wanda ya sa ba’a kawo yara kuma suna fadi jarabawa.

KU KARANTA : Ogbeh yayi magana dangane halin da ‘Yan Najeriya ke ciki

 “Gwamanatin jhar ta alanta bangaren ilimi da wasu shirye-shirye na jawo hankali iyaye akan muhimmancin ilimi, gyara ginin makarantu, samar da kujeru da tebura, horar da malamai da kuma gina su yanada zasuyi kafada da kafada da abubuwan d ake bukata a bangaren ilimi.

Ta kara da cewa wannan na bisa gwamnatin canji ne da kuma fadada aikin noma, Jihar Kebbi ta samo kayan aiki domin noman zamani  saboda bunkasa girben amfanin noma a Jihar.

“Haruna Abubakar, Shugaban ma’aikatan aikin noma ya mika kayayyakin noma domin kaisu jihar kebbi,  Mrs. Augie-Kuta ta fada a wani jawabi cewa “an yi biki mika kayayyakin aikin ne a cibiyar gudanar da bincike akan ayyukan noma,da ke mabushi a Abuja a ranan juma’a,22ga watan yuli.

The post Gwamnatin Jihar Kebbi na sa hannun jari a Ilimi da aikin noma appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus