Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Yan daba sun sari dan Jarida a Legas

NAIJ.com ta bada rahoton cewa yan tayar da kayar baya sun afka wa yan zanga zanga sun sari dan jarida. Sodiq Adelakun a Jihar Legas. Manema labaran mu da ke wurin sun shaida cewa an cikin zanga-zanga akan Koran ma’aikatan banki da aka yi ,da kuma dokar hana saye da sayarwa akan titinan Jihar Legas

Mutane da dama,da kungiyar kwadago ta Najeriya watau NLC na gudanar da zanga-zanga a gaban ginin kungiyar Nigeria Employers Consultative Association (NECA) da ke Alausa,a Jihar Legas. Kawai sai ga yan sara suka kimanin 50 sun afo wurin da makamai kala kala.

Masu zanga-zangan suka fara neman mafaka, amma wasu sun sha mumunan duka ,kuma daya daga cikinsu shine dan gidan Jaridar Punch. A lokacin da muke tattaren wannan labaru dai bamu san lafiyan shi ba,amma mutane sun ce da wuri aka kais hi asibiti.

NAIJ.com ta sake bada rahoton cewa wasu yan jaridan da ke wurin ma sun sha nasu rabon bugun,kuma aka kwace kayan aikinsu. Wani wanda ke wurin yace: “yan jarida daga gidajen talabijin ya shafe su. Ko sun tsira ba tare da lalacewan kayan aikinsu ba,ban sani ba.

KU KARANTA : Jihar Legas za ta samar da wuta ta hanyar dattin bola

Game da cewar rahotanni, dan jaridan ya fara samun lafiya ,bayan wasu abokan aikinshi sun kaisa wani asibiti bayan hayaniyar

The post Yan daba sun sari dan Jarida a Legas appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus