Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Kafafun yada labarai na kara ma aya zaki – Ortom

–Akwai alamun cewa rahotannin da ake yadawa a kafafun yada labarai akan batakashi tsakanin Fulani makiyaya da Manoma, ana kara ma aya zaki.

–Wannan shine abinda gwamnan Jihar Benuwe, Chif Samuel Ortom ya yanke.

–Ortom ya fadi hakan ne a ziyarar da ya kai ma Ministan harkokin cikin gida, laftanan janar Abdul Rahman Bello Dambazau (Mai ritaya).

Gwamnan Jihar Benuwe ya bawa kafafun yada labarai shawara cewa su daina kara ma aya zaki wajen yada hayaniyar fulani makiyaya da manoma. Gwamnan ya fadi hakan ne bayan wata ganawa da yayi da ministan harkokin cikin gida, Laftanan Janar Abdurahman Dambazau,akan abubuwan dake faruwa .

gwaman ortom tare da dambazau

Yayinda yake magana da manema labarai, gwamna Ortom ya baiwa kafafun yada labarai cewa su daina kara ma aya zaki akan al’amuran da suka shafi tsaro, musamman rigimar da ke maimatuwa tsakanin fulani makiyaya da manoma, kuma yace jami’an tsaro na iyakan bakin kokarinsu. Ya kara da cewa akwai masu laifi a cikin bangarorin biyu kuma gwamnatin sa zatayi iyakan kokarinta wajen kula da al’amarin.

Hakazalika, ya jaddada cewa akwai bukatan gwamnatin tarayya da gwamnatin Jihar Benuwe su hada hannu wajen kawar da irin wadannan abubuwan kuma hana sake dawowansu.

KU KARANTA : Buhari ya dau mataki kan sabon harin kisa a jihar Benue

Kwanan nan,kafafun yada labarai suka bada rahotannin harin da Fulani Makiyaya suka kai karamar Hukumar Logo da Ukum a Jihar Benuwe, cewa an kashe rayuka 81.  Amma, kakakin jami’an yan sanda na Jihar Benuwe, ASP Moses Yamu, ya karyata rahotannin, ya ce mutane 22 kacal aka kashe.

Gwamnatin jihar Adamawa ta shirya filyen kiwo 30 a jihar.Game da kwamishanan cigaban kiwon dabbobi,Isa Salihu, kaddamar da filayen na daga cikin shirye-shiryen gwamnati na kawo karshen fada tsakannin Fulani Makiyaya da Manoma.

 

 

 

 

The post Kafafun yada labarai na kara ma aya zaki – Ortom appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus