Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Willian ya sabunta kwantaraginsa a chelsea

-Willian Borges ya sabunta kwantaraginsa na tsawon sheka hudu a chelsea.                             

– Dan shekara 27 ya sabunta kwantaraginsa wanda zai bashi daman zama a kungiyar har Sai 2020.                                                

– Willian dindai shine dan wasan dayafi kowane dan wasa na gungiyar hazaka a wannan shekar acewar abokan wasan sa.      

Willian Borges

                                            

Dan wasa Willian Borges ya sabunta sabon kwantiraginsa na tsawon shekaru hudu a kungiyar ta chelsea wanda zai bashi daman zama a kungiyar har Sai 2020. Dan shekaru 27 din kuma dan asalin kasar Brazil din andai zabeshine a kungiyar a karshen shekarar data gabata amatsayin dan wasan dayafi kowa kokari a kulob din wanda abokan wasan nasa suka zabeshi.

Willian din yace ” nayi murna Sosai dana sabunta kwantiragina da chelsea, abun alfaharine mutum yaci gaba da wasa a wannan kulob din gami da Karin shekaru hudu, kuma Zanyi duk Iya kokarina naga na taimaka ma kulob din sunci kofuna da dama. Abun mamaki ne a wajena tun sadda nazo chelsea shekaru uku da suka wuce, naci kyaututtuka gashi kuma shekarar Bara an zabeni dan wasan dayafi kowa kokari. Ina fata naci gaba da zama a matsayin ashekaru masu zuwa domin na samu cigaba a rayuwata”.  

KU KARANTA : Kungiyar PSG na neman dan wani wasan Atletico Madrid

Willian dai yazo chelsea alokacin kakan wasanni a shekarar 2013 daga Anzhi makhachkala Bayan da yayi suna a shakhtar Donetsk. A shekarar 2014/2015, Ya taimaka ma kungiyar sunci capital one cup dakuma premier league a shekarar sa ta biyu. Yanzu haka willian ya bugama chelsea wasa 140, yaci kwallaye 19.

The post Willian ya sabunta kwantaraginsa a chelsea appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers 24/7.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus