Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Masu fasadi na ci gaba da yaki da Sheriff- Bwala

-Ali Modu Sheriff yace rahotanni da akayi na cewa hukumar EFCC sun kai farmaki gidan sa karya ne
-A cewar kakakinsa, Inuwa Bwala, aikin masu fasadi ne
-Ya ce masu Fasadin na bin son zuciyansu ne akan siyasa
Ali Modu Sheriff, shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party(PDP) da aka kora ya karyata jita-jitan cewa Hukumar Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) sun kai farmaki gidan sa a yammacin ranar Alamis.
 
Da yake jawabi ga Daily Post, Inuwa Bwala, kakakin Sheriff, yace jita-jitan aikin wasu masu fasadi ne wadda basa son su daina yaki da Shariff.
“wannan aikin wasu yan siyasa ne wadanda suke yakan Shariff, kuma suke son yin labari na qage a jaridu kamar yadda suka saba, amma ba abun damuwa bane, musamman mutanan jihar Borno.
Bwala ya ce ya shi bashi da masaniya akan kai farmaki gidajen Shariff na Abuja da jihar Maiduguri.
A cewar shi, lokaci na karshe da hukumar EFCC ta gayyaci tsohon Chiyaman din, ya girmama gayyatan kuma basu same shi da aikata ko wani laifi ba.
Ya ce suna da karfin gwiwan da zasu karyata yan fasadin yayin da zasu ci gaba da bin hanyar adalci da gaskiya.
Mataimakin chiyaman din jam’iyyar na kasa, Uche Secondus wadda yake kula da jam’iyyar, ya mika shugabancin ga Sheriff. Amma da yawa basu goyi bayan Shariff a matsayin Chiyaman ba suka kuma bukaci yayi marabus.
Jam’iyyar a wani zama ta kasa, a ranar 21 ga watan Mayu, sun kori Shariff a matsayin Chiyaman suka kuma daura Ahmed Makarfi.

The post Masu fasadi na ci gaba da yaki da Sheriff- Bwala appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus