Rikice jam’iyyar PDP: Sheriff ce, ba zai iya murabus ba, Makarfi ne Shugaban riko (hotuna)
– Wani shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Sanata Ali Modu Sheriff wanda shuwagannin jam’iyyar PDP sun kori daga matsayin Ciyaman yake cewa wanda shine shugaban wata jam’iyya
– Saboda ci gaban rikice jam’iyyar PDP, wasu jigogin wata jam’iyyar sun rantsar da wani tsohon gwamnan jihar Kaduna kamar yadda mukaddashin Shugaban wata jam’iyya a Asabar, 21 ga watan Mayu a Fatakwal, wani babban jihar Rivers
– A sauran kwanaki da suka wuce, Sanata Sheriff da wasu gwamnonin jam’iyyar PDP sun sa baki daya da samu sabon Ciyaman ta kasa a wani taron kasar wata jam’iyya wanda sun soke
Duk da shawara ga wani tsohon gwamnan jihar Borno mai suna Sanata Ali Modu Sheriff da ya murabus daga matsyin shugaban jam’iyyar PDP, ba ya ji ba.
KU KARANTA KUMA: An yi zanga-zangar kan yajin aikin kungiyar kwadago
Inda Sanata Sheriff yake yi magana ga wasu yan jarida a Fatakwal bayan wani ganawa da shuwagabannin jam’iyyar PDP, yace wanda ba zai iya ritaya ba, domin akwai kararshi a gaban kuliya.
Ga hotunan lokacin da ake rantsar da Dakta Ahmed Makarfi, wani tsohon gwamnan jihar Kaduna daga 1999 zuwa 2007 a matsayin mukaddashin Shugaban na jam’iyyar PDP a Garin Fatakwal a Jiya, Asabar, 21 ga watan Mayu a kasa:
Inda ake ranstar da Ahmed Makarfi kamar yadda Shugaban riko na jam’iyyar Peoples Democratic Party
A lokaci a samu sabon mukaddashin shugaban jam’iyyar PDP a garin Fatakwal, wani babban birnin jihar Rivers
Anan, akwai wasu gwamnonin jam’iyyar PDP. Daga hannun dama, akwai gwamnoni Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom, Olusegun Mimiko na jihar Ondo, Okezie Ikpeazu na jihar Abia da Ifeanyi Okowa na jihar Delta
Ana yi rantsuwa
Wasu jigogin jam’iyyar PDP
Bayan an rantsar da Ahmed Makarfi a matsayin shugaban riko na jam’iyyar PDP
Bayan rantsuwa
The post Rikice jam’iyyar PDP: Sheriff ce, ba zai iya murabus ba, Makarfi ne Shugaban riko (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).