Добавить новость
World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Boko Haram: An gano daya daga cikin Yan matan Chibok

– An gano daya daga cikin yan Matan Chibok da Boko haram ta sace

– Ta haihu kuma mijinta kwamandan Boko Haram ne

– An mika ta ga gwamnan Jihar Borno

Amina Ali, wadda Boko Haram ta sace daga Chibok, rike da diyar ta tare da Gwamna Shattima

 

An gano daya daga cikin yan matan Chibok wadanda Boko haram suka sace. An same ta ta haihu kuma tane tare da wani mijin ta wanda Kwamanda ne a kungiyar Boko Haram. Sunan mijin nata Muhammad Hayatu.

KU KARANTA: Kungiyar

Bayan da akla duba lafiyar ta data yaronnata, sai aka mika ta ga Hedikwatar lafiiya  dole duba cigaba da gudanar da bincike. Bayan da aka gama binciken, sai Kwamandan Birigade din Birigidya janar Victor Ezugwu, ya mika ta ga hannun gwamnan jihar Borno, Kashim Shattima.

Ana tsammanin Gwamnan zaya kawo ta Abuja da ita da iyayen ta domin ganawa da shugaban kasa Muhammadu buhari.

Shi kuma mijinta Muhammad hayatu ana cigaba da gudanar da bincike a kanshi. Amma rahotannin na nuna cewa sojojin sun karbe shi ba tare da buu ba kamar yadda suka shirya a tsarin lafiya dole akan baza su musguna ma yan ku giyar ba wadanda suka mika kansu ga hukuma.

Amina Ali Nkek dai yar asalin mbalala ce. Kuma Civilian JTF ne suka gano ta. Tana daga cikin Yan Mata 219 wadanda kungiyar Boko Haram ta sace tun 14 ga watan Afrilla na 2014. Daga lokacin izuwa yanzu, ita kadai ce wadda aka gano alhali sauran ba’a san inda suke ba.

A jiya laraba ne aka hada ta da iyayen ta inda BBc Afirika ta ruwaito cewa Maman ta ta rungume ta sosai. tayi godiya ga Allah daya hada su tare.

Mallam Garba Shehu, jami’i mai hudda da jama’a na shugaban kasa Buhari, ya bayyana cewa a yau shugaban kasa Muhammadu buhari zaya gana da yarinyar. Gwamna kashim Shattima ne zaya kawo ta fadar shugaban kasar.

A wani labarin kuma, shugaban kasa Buhari ya bayyana cewa rashawa da satar cudin jama’a ne ya sanya gwamnatin Najeriya bata murkushe kungiyar Boko Haram tuni ba. ya bayyana wannan ne a jiya inda yake karbar bakuncin babban Malamin jami’ar AlAzhar dake Misira a jiya.

The post Boko Haram: An gano daya daga cikin Yan matan Chibok appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus