Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

EFCC na binciken wani Gwamnan APC a kudu maso Yamma

– Hukumar hana almundahana da kudaden al’umma (EFCC), ta matsa lamba akan bincike ga Gwamnatin Aregbesola na Jihar Osun

– Binciken yazo ne bayan da wasu kungiyoyi sukayi rubuta akan cewa yana al’mundahana da kudaden kananen hukumomi

Rauf Aregbesola

Akwai alamu cewa Gwamnan Jihar Osun, Rauf Aregbesola na fuskantar matsi bayan da hukumar EFCC ta kara matsa lamba akan Gwamnatin tashi a cigaba da bincike kan rashawa kudaden kananen hukumomi da akeyi a cikin jihar.

Shugaban hukumar EFCC dake Ibadan, Akaninyene Ezima ne ya gayyaci yan kungiyar Civil Societies Coalition For the Emancipation of Osun state.

KU KARANTA: 

Takardar daya aika masu da ita aka rubuta ” Wannan domin sanar daku cewa mun karbi takardar koken ku wadda kuka aiko a ranar 4 ga watan April wdda kuayi ma take da rahoton canza kudaden kananen hukumomi  30 na jihar Osun.

Wasu yan kungiyoyi sun zargi Gwamnan Jihar Rauf Adesoji Aregbesola da boye udaden kananen hukumomin a wata takarda da suka aika ma shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Takardar yan kungiyar tace ” Wannan domin kara tabbatar da cewa Gwamna Rauf Aregbesola ya dakatar da duka wasu ginshikai na Damakaradiyya a Jihar Osun wanda kuma hakan bai kamata ba kuma bash da hurumin da zayayi hakan. Ya nada Daraktoci masu mataki na 14 domin hakan ya bashi dama ya boye kudaden kananen hukumomin yadda yake so. Hakan ya saba ma Sakin layi na 7 na 1 na kundun tsarin mulkin Tarayyar Najeriya na 1999.

“Ya kamata gwamnatin Tarayya, Majalisar Jihar, da kuma hukumomi masu yaki da rashawa su binciki yadda Aregbesola yake yima kananen hukumomi titi ba atre da bin ka’idojin public Procurement Act ba.

” Abubuwan da yake yi suna jaza wahala da tsananin matsi ga ma’aikata, mutane da kuma wadanda sukayi Ritaya daga aikin gwamnati a cikin Jihar

Gwamna Rauf Aregbesola yana daga cikin manyan masu sukar gwamnatin Jonathan a wancan lokaci inda suke zargin ta da rashawa da al’mundahana.

The post EFCC na binciken wani Gwamnan APC a kudu maso Yamma appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus