Добавить новость


World News in Dutch


Новости сегодня

Новости от TheMoneytizer

Ga wani dan Boko Haram wanda sun cafke a jihar Borno (hotuna)

– Rahotanni na nuna cewa wanda hukumar Civilian Joint Task ta cafke wani dan Boko Haram inda sun daure hannunshi da kafansa

– An rahoto wanda wani dan ta’addan Boko Haram ne da yan bangar sa kai suka kama shi a jihar Borno dauke da Kudin Nijeriya da na Kamaru

Na farko tsakanin mutane wadanda suka amsa akan wani lamarin, akwai Muhammad Bello Sheka Mai-chelsea inda yake cewa wanda, ko goro akayiwa irin wannan daurin ai dole yasha wuya kuci uwarshi sojoji

KU KARANTA KUMA:

Kuma Garba Adamu yace wanda, aurin dan gorane wannan yaya kuma in ka hadu da daurin malaiku? Allah yaqara maka dauri akan dauri la ananne. Amma, Muhammad Bello EDmark Kano ya maganta wanda, wallahi da wannan daurin gwamma kamutu, inda maitunanin shiga Boko Haram ya shiryawa irin wannan daurin hunhun goro to Bisimilla.

Sannan kuma, Umma Usman yace wanda, Allah ya taimaka maku akan wannan kokari da ku ke yi.

Ga hotunan a kasa:

Wani dan kungiyar Boko Haram bayan an kama shi, yake zauna akan kasa

Anan ya bude idanunsa kuma yake kalowa

Yan banga wadanda sun cafke wani dan ta’addan Boko Haram sun daure hannunshi tare da kafansi da igiya

Daga gafen wani dan kungiyar Boko Haram, an daure kafanshi tare da hannunsa da igiya

Akwai kudin kasar Najeriya da kudain kasar Kamaru wanda an kama daga wani dan Boko Haram

Akwai kudin Najeriya da kudin Kamaru da wayar hannu

The post Ga wani dan Boko Haram wanda sun cafke a jihar Borno (hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).

Читайте на сайте


Smi24.net — ежеминутные новости с ежедневным архивом. Только у нас — все главные новости дня без политической цензуры. Абсолютно все точки зрения, трезвая аналитика, цивилизованные споры и обсуждения без взаимных обвинений и оскорблений. Помните, что не у всех точка зрения совпадает с Вашей. Уважайте мнение других, даже если Вы отстаиваете свой взгляд и свою позицию. Мы не навязываем Вам своё видение, мы даём Вам срез событий дня без цензуры и без купюр. Новости, какие они есть —онлайн с поминутным архивом по всем городам и регионам России, Украины, Белоруссии и Абхазии. Smi24.net — живые новости в живом эфире! Быстрый поиск от Smi24.net — это не только возможность первым узнать, но и преимущество сообщить срочные новости мгновенно на любом языке мира и быть услышанным тут же. В любую минуту Вы можете добавить свою новость - здесь.




Новости от наших партнёров в Вашем городе

Ria.city
Музыкальные новости
Новости России
Экология в России и мире
Спорт в России и мире
Moscow.media










Топ новостей на этот час

Rss.plus